Search a title or topic

Over 20 million podcasts, powered by 

Player FM logo

Wayas Podcasts

show episodes
 
Artwork

1
Kasuwanci

RFI Hausa

icon
Unsubscribe
icon
icon
Unsubscribe
icon
Monthly+
 
Shirin yakan duba yadda kasuwanci da tattalin arizikin kasashen duniya ke ciki. Kana yakan ji sabbin dubaru da hanyoyin ci gaban tattalin arzikin na kasashen duniya. Tare da jin ta bakin 'Yan kasuwa da Masana’antu dangane da halin da suke ciki.
  continue reading
 
Let’s face it: You’re tired of the same old political podcasts. Liberal, conservative, Democrat, Republican—it doesn’t matter. There’s a million out there, and you already know what everyone’s going to say even before the episode starts. Until now.Luna Talks with Anna Paulina is a new weekly podcast that promises to offer listeners a fresh face and fearless insight on the most important issues affecting our country and the broader world. This is an all-inclusive conservative show unafraid to ...
  continue reading
 
Loading …
show series
 
Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan mako ya leka Jamhuriyar Nijar ne, inda a shekarun baya bayan nan, hada hadar kuɗi ke neman yin ƙaura daga bankuna zuwa manhajojin wayar salula da ake kira da Mobile Money a Turance, da ake amfani da tsarin wajen aikewa da kuɗi ko karɓarsu a ciki da wajen ƙasar ta Nijar. Samun damar aika kuɗaɗe ta hanyar amf…
  continue reading
 
2025: the year of rogue teams, corn, rogue teams, ham fisted serialization, fists full of ham, rogue teams, and piss, piss, piss. Join us as we revisit the very best footin' of a year full of Bigfeets!----------------------------------------------------------Robert will go to jail if you don't buy his book. I know what you're thinking... This is NO…
  continue reading
 
Shirin "Duniya Akai Miki Dole" tare da Faruk Muhammad Yabo a wannan mako ya yi duba ne kan sabbin harajin da gwamnatin Najeriya ke shirin karɓa a hannun jama'ar ƙasar, a wani yanayi da ƙasar ke fatan tattara wani ɓangare na kuɗaɗen tafiyar da harkokinta. Shirin a wannan mako ci gaba ne na makon da ya gabata dangane da wannan dokar haraji wadda al'u…
  continue reading
 
A wannan mako shirin zai tattauna ne kan sabuwar dokar harajin da gwamnatin tarayyar Najeriya ta sanya wa hannu, wadda kamar yadda na ambata ba da jimawa, za ta fara aiki daga ranar 1 ga watan gobe na shekara mai zuwa. Tun a watan Yunin da ya gabata shugaba Bola Tinubu ya sanya hannu kan sabuwar dokar harajin da ake sa ran za ta sauya fasalin tsari…
  continue reading
 
The AIMS team are hot on the trail of a teleporting wizard who travels at the speed of waddle! Many questions are raised, none are answered, all are forgotten. This and less on this week's episode of BIGFEETS!----------------------------------------------------------Robert will go to jail if you don't buy his book. I know what you're thinking... Th…
  continue reading
 
Shirin 'Kasuwa A kai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan gina katafaren kamfanin tono da kuma sarrafa ƙarafu da duwatsu masu daraja da wani matashi ya ƙaddamar a jihar Nasarawa da ke arewacin Najeriya, irinsa mafi girma a Afirka, wanda zai laƙume dalar Amurka miliyan 400.…
  continue reading
 
The AIMS team finally reach the mysterious barn of the Deathcat after multiple episodes and dozens of distractions on this, their toughest challenge ever: a gentle quarter mile hike. ----------------------------------------------------------Robert will go to jail if you don't buy his book. I know what you're thinking... This is NOT the time to be a…
  continue reading
 
Shirin Kasuwa a kai Miki Dole na wannan mako ya mayar da hankali ne kan binciken da majalisar wakilan Najeriya ta ƙaddamar bayan ƙorafin ƴan ƙasar game da yawan haraji da bankuna ke cirewa a asusun su na ajiya. Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Ahmad Abba.By RFI Hausa
  continue reading
 
The AIMS team once again goes after the Cherokee Death Cat, a Battle Cat made of the souls of every Indian who died on the trail of tears. But this time will be different! This time they're all pretending to be Indians themselves. ----------------------------------------------------------Robert will go to jail if you don't buy his book. I know what…
  continue reading
 
A 'Kasuwa Akai Miki Dole' a wannan karon, ya mayar da hanhali ne kan binciken da Majalisar Walikan Nigeria ta ƙaddamar dangane da ƙorafin ƴan ƙasar kan maban-banta haraji da Bankuna ke yawaita cirewa a asusun ajiyarsu. A ƙarshen watan oktoban da ya gabata ne, Mjalisar Wakilan Najeriya ta kaddamar da wani kwamitin da ta dorawa alhakin bin diddigin k…
  continue reading
 
Shirin a wannan makon ya yi dubi ne akan batun sabon harajin kashi 15 da gwamnatin Tarayyar Najeriya, ta sanya kan tataccen man fetur da dangogin sa da ake shigo da su ƙasar daga ketare, ala’marin da ya fara jefa fargaba a zukatan ƴan ƙasar kan yuwuwar tashin farashin litar man na fetur. A ranar Jumma’ar da ta gabata ce, fadar gwamnatin Najeriya, t…
  continue reading
 
In this episode the AIMS team fight a bear, a scarecrow, a 7th Rogue Team, and a Cowboy Mustache. Obviously they lose every single one. Robert will go to jail if you don't buy his book. I know what you're thinking... This is NOT the time to be a wise guy. BUY HIS BOOK.https://linktr.ee/killyourimaginaryfriend…
  continue reading
 
Shirin a wannan makon ya yi dubi ne kan zare sunan Najeriya da cibiyar da ke sanya idanu kan almundahanar kuɗaɗe da ɗaukar nauyin ta’addanci a duniya ta yi cikin baƙin kundinta. A makon da ya gabata ne, Cibiyar nan ta Yaƙi da Masu Safarar Kuɗi da Ɗaukar Nauyin Ta’addanci ta duniya (FATF), ta sanar da cire sunan Najeriya daga jerin ƙasashen da take …
  continue reading
 
A wannan makon shirin na 'Kasuwa Akai Miki Dole' tare Ahmed Abba zai tattauna ne kan taron ƙoli na ƙasa da ƙasa domin bunƙasa zuba jari da harkokin kasuwanci na farko da jihar Bauchi da ke tarayyar Najeriya ta karɓi baƙunci. Ɗaya daga cikin matsaloli da ke nakasa ci gaban harkokin kasuwanci a Najeriya da sauran ƙasashe masu tasowa ita ce matsalar j…
  continue reading
 
In this episode, the AIMS Team loses fights against: A cornfield, half of a house, the concept of triangles, a little boy with a bicycle bell, continuity, their new staff writer, the ghosts of dog-eaten children, adolescent trauma, and Willy's aborted chicken coop. It's the best show ever made. ------------------------------------------------------…
  continue reading
 
A wannan makon shirin na Kasuwa Akai Miki Dole tare Abdulƙadir Haladu Kiyawa zai tattauna ne a kan yawaitar matasan Najeriya masu muhimman sana’o’in hannu da ke yin ƙaura ko kuma tafiya ci rani zuwa wasu ƙasashen Afrika domin neman na rufin asiri, abin da ake alaƙantawa da dalilai da dama da ke sanya matasan ficewa daga ƙasar tasu ta haihuwa. A she…
  continue reading
 
Shirin ‘Kasuwa A Kai Miki Dole’ na wannan mako zai tattauna ne kan wasu alƙaluma da suka nuna yadda Najeriya ta Kashe Dala Biliyan 2.86 a cikin watanni 8 na farkon shekarar da muke ciki ta 2025, wajen Biyan Kuɗin Ruwan Basukan da ta karɓo daga ƙasashen ƙetare tare da Nura Ado Suleiman..... Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin..........…
  continue reading
 
The AIMS team is back and true to form... lost in a cornfield. On the hunt and on run from a werewolf called "the Queen of the Blood Wolves," which is the only cool thing Jeff has ever said. ----------------------------------------------------------Robert will go to jail if you don't buy his book. I know what you're thinking... This is NOT the time…
  continue reading
 
Shirin kasuwa a Kai miki dole na wannan mako ya yi duba ne kan yadda ake gudanar da hada-hadar kayayyakin amfanin gona da ake samu a damina,waɗanda ake shukawa da sauran tsirrai da ake samu a daji saboda saukar ruwan sama.Ɗaya daga cikin falalar ruwa ita ce Allah ya rayar da amfanin gona.Da zarar damina ta yi nisa kayan amfanin gona da sauran tsirr…
  continue reading
 
Shirin Kasuwa Akai Miki Dole tare da Ahmed Abba a wannan mako ya dubi batun ƙarin da aka samu a rabon arzikin ƙasa na wata-wata da gwamnatin Najeriya ke yi tsakaninta da jihohi da ƙananan hukumomin ƙasar, inda alƙaluma su ka nuna yadda wannan kaso ya ƙaru da ninkin abin da aka saba rabawa a baya, tun bayan zuwan wannan gwamnati ta shugaba Bola Tinu…
  continue reading
 
We spend 90 minutes heading on over to Barnbuster Video to watch a hillbilly Ringu tape from a SECOND hillbilly Jigsaw in this, the shocking conclusion to the two-part Dark Forest finale! ----------------------------------------------------------Robert will go to jail if you don't buy his book. I know what you're thinking... This is NOT the time to…
  continue reading
 
Shirin a wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan yadda ake ƙara samun raguwar kayayyakin masrufi a Najeriya. Hukumar ƙididdiga ta Najeriya NBS, tace watanni biyar jere kenan, ana samun raguwar hauhawar farashin kayayyaki a ƙasar, inda tace an samu sauƙar farashin kayyaki a watan Agustan da ya wuce, da kaso 1 da ɗigo 76 cikin 100,…
  continue reading
 
Shirin a wannan makon tare da Ahmed Abba ya mayar da hankali ne kan sabon matakin Babban bankin Najeriya CBN da ya umarci bankunan kasuwanci da sauran cibiyoyin hada-hadar kuɗi da su sanya na’urar bin diddigi ta taswira wato GPS a tashoshin POS a fadin ƙasar, a wani mataki na dakile ɓata gari a bangarori daban-daban masamman ma ayyukan ƴan damfara.…
  continue reading
 
Why does Jeff have a skull up his nose? Why is Buck locked up in a dancer's cage? Why are they still in the Dark Forest? Are we really gonna eat all this deer poop? All these questions and more will likely be forgotten as the AIMS Team gets distracted in part one of this two-part finale!----------------------------------------------------------Robe…
  continue reading
 
Shirin kasuwa akai miki Dole na wanan makon tare da Abdulkadir Haladu Kiyawa ya mayar da hankali ne kan yadda karya darajar Naira da gwamnatin Najeriya ta yi, ke ci gaba da haɓaka tattalin arziƙin ƙasashen da ke maƙwabtaka ita waɗanda ke amfani da kuɗin CFA. Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin.....…
  continue reading
 
Shirin Kasuwa Akai Miki Dole tare da Ahmed Abba a wannan mako, zai tattauna ne kan ƙalubalen da ake fuskanta na durƙushewar kamfanonin sarrafa shinkafa a Najeriya, duk da zuba jarin dubban biliyoyin Naira da ‘yan kasuwa suka yi wajen kafa kamfanonin sarrafa shinkafar, waɗanda rahotanni suka tabbatar da cewa an rurrufe da dama daga cikin kamfanonin …
  continue reading
 
Shirin Kasuwa Akai Miki Dole a wannan makon, ya mayar da hankali ne kan yunkurin da gwamnatin Najeriya Ke yi na ganin ta farfado da tattalin arzikinta, ta hanyar tada masana'antun da suka durƙushe. Ƙaramin ministan kasuwanci na ƙasar Sanata John Owan Enoh ya fara ziyarar wasu daga cikin masakun da suka durƙushe domin ganin sun dawo bakin aiki. Masa…
  continue reading
 
Jeff is SUPER horny, you can tell on account of all the nose bleeds. Hence... THE BLOOD SKULL. We're on the bleeding edge of some big changes for the AIMS team! Tune in and check out the latest episode of BIGFEETS, (also this one.)----------------------------------------------------------Robert will go to jail if you don't buy his book. I know what…
  continue reading
 
In this episode, there's a magical little girl lost in the woods and only Buck knows her special secret- Oop, looks like we've been canceled. This podcast description has been canceled. BUY BROCKWAY'S BOOK OR HE'LL KILL US ALL.Hardcover: https://www.amazon.com/Will-Kill-Your-Imaginary-Friend/dp/B0DKB68X6FNON-Amazon: https://www.barnesandnoble.com/w…
  continue reading
 
To kamar yadda akaji a matashiyar shirin, ra’ayoyin masana tattalin arziki sun banbanta a Najeriya, tun bayan da sananne a harkar tattalin arziki Bismark Rewane ya tabbatar cewa Naira ta daidaita tsakanin 1500 zuwa 1560 kan kowace dala a makonnin baya-bayan nan, yayin da tattalin arzikin ƙasar kuwa ya fara farfadowa sakamakon matakin babban bankin …
  continue reading
 
Shirin Kasuwa a Kai Miki Dole na wannan mako tare da Ahmed Abba ya yi dubi ne kan sabuwar dokar Harajin da shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sanya wa hannu a ƙarshen watan Yunin wannan shekara ta 2025 a matsayin wata sabuwar dokar haraji da za ta taimaka wajen sake yi wa tsarin tattara harajin ƙasar garambawul kamar yadda su ka bayyana. Sabuwa…
  continue reading
 
Shirin Kasuwa A Kai Miki Dole tare da Aisha Shehu Kabara a wannan makon, ya maida hankali ne kan taron koli na farko kan ƙarfafa ci gaban tattalin arzkin ƙasashen Afrika ta Yamma da aka gudanar a Najeriya, ta hanyar sauƙaƙa tsarin kasuwanci ga ƴan kasuwar da ke zirga-zirga a tsakani. Ku lasha alamar sauti don sauraron cikakken shirin..........…
  continue reading
 
Shirin kasuwa akai miki dole na wannan makon ya yi duba ne kan girman asarar da al’ummar Makwa na jihar Naija suka tafka masamman ma ƴan kasuwarsu, sakamakon ambaliyar ruwa da ta afkawa garin a ƙarshen watan Mayan wannan shekara ta 2025. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Ahmed Abba..........…
  continue reading
 
BIGFEETS Episode 48 - The AIMS team vs. The Black WolfGather up yer huntin' jerky, yer huntin' flossing knife, yer huntin' fae maze, and all three of your teeth... we're huntin' the Black Wolf! The AIMS team is gonna get them some native American grim reaper, and THAT'S good eatin' reaper! Strap on yer huntin' diaper for another super sopping episo…
  continue reading
 
The AIMS team have entered a new paradigm, a stupid realm known only as, "The Dark Forest" among cast and crew. The boys are on the hunt for... the Raven Mocker? Wait.. maybe the little ghost girl? Er.. AH! The Black Wolf! Whaddya mean "...the what?" The Black Wolf! No... no that's not it. It's Jeff's dignity! The deadliest prey. It's another piss …
  continue reading
 
The AIMS team has crossed over into the magical realm of riddles and ciphers! Devilish enigmas developed by the steely minds of the Rogue Team or perhaps the back of a Waffle House Kids menu (there's no real way of knowing) will be puzzled over, decoded, and will start several elderly fights... but of all the questions that vex our heroes so, only …
  continue reading
 
This episode of Mountain Monsters is brought to you by Bass Pro Shop apparently (?) The AIMS team is on another wild hunt for a rather mild BIGFOOT... have the boys lost their lust for huntin' squatch? Are poachers the new cryptid? Who farted? Trick question. The AIMS team is never not farting... but there's another scent in the air, could it be th…
  continue reading
 
Get ready for trauma on this very special episode of, Huckleberry: Special Victims Unit. The AIMS team is on a mission of retribution and healing as they hunt the ASH MAN, the short king molestation monster of Wirt county! Buckle in Hucklefucks, this episode is certified All Trigger Warning! "Fat Shaq" is on the prowl and he's cumming, (sic) for YO…
  continue reading
 
The AIMS team is at it again as they face up against Appalachian Prometheus, The GREAT FIRE APE! Master of fire... or he eats fire, or has like... fire laser powers?? With the AIMS team on the case there's no way of knowing! Join the BIGFEETS boys for this very special episode of Mountain Monsters, brought to you by AA.…
  continue reading
 
The Bigfeets boys are officially reunited and stronger than ever!We watch as the AIMS team, befuddled as ever, fumble around Appalachian forests in search of the ever elusive Thunder Bros, or... maybe they're trying to evade them? There's literally no way of knowing! Grab your cheapest axe and tune in to this episode of BIGFEETS!…
  continue reading
 
Loading …
Copyright 2026 | Privacy Policy | Terms of Service | | Copyright
Listen to this show while you explore
Play