The ins and outs, tips and tricks, and dirt on the independent film industry. getreelisms.com
…
continue reading
Adam Rani Podcasts
Wayar da kan jama’a da ilmantar da su, game da sha’anin da ya shafi Noma da muhalli da canjin yanayi. Yin bayanai dangane da batun gurbacewar yanayi tare da dumamarsa (Yanayi).
…
continue reading
1
S4E176 | Vertical Films and The New Era of Content
35:43
35:43
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
35:43In episode 176 of the Get Reelisms Podcast, hosts Adam Chase Rani and Christine Chen discuss the demanding nature of film production and how it impacts their personal lives. They share behind-the-scenes insights into their recent filmmaking experiences, particularly focusing on the rise and intricacies of vertical short-form dramas. The hosts also …
…
continue reading
1
Noman rani na fuskanta barazana a Najeriya sabida tsadar kayan noma irinsu taki
20:00
20:00
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:00Shirin, ‘Muhallinka Rayuwarka’ a wannan makon ya yaɗa zango ne Tarayyar Najeriya, inda ya duba irin barazanar da noman rani ke fuskanta, musamman a wannan lokaci da farashin kayyakin gona suka faɗi warwas a yayin da farashin taki da sauran mahimman kayakin da ake amfaani da su wajen noman suke a can ƙololuwa. Ku latsa alamar sauti don sauraron shir…
…
continue reading
1
S4E175 | A Filmmaker's Journey: Triumphs and Setbacks
52:57
52:57
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
52:57In this episode of the Get Reelisms podcast, hosts Adam Chase Rani and Christine Chen discuss their latest challenges in the filmmaking industry, focusing on Christine's recent experience of having her laptop stolen from her car. They talk about the importance of community support and resilience in the face of setbacks. The episode also touches on …
…
continue reading
1
Yadda manoman Jamhuriyar Nijar ke fama da ɓarnar makiyaya a ƙarshen damina
20:01
20:01
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:01Shirin muhallinka rayuwarka na wannan karon zai mayar da hankali ne kan irin fama da ake sha a karshen damina tsakanin manoman da suke tattarar Kayan gona da makiyayan dake dawowa daga kiwo zuwa wuraren da ake aikin noman a wasu sasaan Jamhuriyar Nijar. A duk karshen damana makiyayan da suka tafi mashekari wurin kiwon dabbobinsu inda ke da isassar …
…
continue reading
1
S4E174 | Behind the Scenes of a Pervert Musical
58:03
58:03
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
58:03In this episode of the Get Reelisms podcast, hosts Adam Chase Rani and Christine Chen engage with filmmaker Josh Munds to discuss their unique and humorous film 'Peeping Todd.' The conversation dives into the logistics and challenges of creating a musical about a peeping tom, featuring behind-the-scenes anecdotes involving the cast and crew, quirky…
…
continue reading
1
S4E173 | Meeting Sir Roger Deakins and the Magic of Cinegear
36:26
36:26
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
36:26In this episode of the Get Reelisms podcast, hosts Adam Chase Rani and Christine Chen share their experiences at the Cinegear Expo, a camera-heavy event showcasing the latest in film technology from brands like Canon, Sony, and ARI. The hosts delve into eclectic new technologies like Canon's C 400 camera, which creates proxies simultaneously while …
…
continue reading
1
Abubakar Ibrahim kan taron sauyin yanayi na COP30 da ke gudana a Brazil
20:12
20:12
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:12An buɗe taron Majalisar Dinkin Duniya a kan sauyin yanayi da ake kira COP 30 a Brazil inda masana muhalli da sauyin yanayi daga kasashen duniya za su mayar da hankali da kuma samar da dabaru kan sauyin yanayi. Za'a kwashe makwanni biyu ana gudanar da wannan taro wanda zai mayar da hankali a kan ci gaba ko akasin haka da aka samu a kan wannan matsal…
…
continue reading
1
S4E172 | From LA to Austin: Filmmaking, Community & the Indie Hustle
1:08:25
1:08:25
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
1:08:25In episode 172 of the Get Reelisms podcast, hosts Adam Chase Rani and Christine Chen, both filmmakers, are joined by illustrators Kellie Penna and Jason. They discuss the origins and creation of their book 'Get Reelisms,' which started on the set of 'Terror Birds' in 2016. The conversation covers the differences in film culture between Austin and L…
…
continue reading
1
Yadda wani ruwa da ke ɓulɓulowa ta ƙasa ke zubar da gidaje da kashe bishiyu a Nijar
20:00
20:00
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:00Shirin muhallinka rayuwarka na wannan yau zai maida hankalin ne kan wani ruwan dake bullowa daga kasa Wanda ya yi sanadiyar zubewar gidaje da kashe bishiyoyi da ga gurbata hanyoyi a unguwar Garin Malam ta Damagaram a Jamhuriyar Nijar. Danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Micheal Kuduson.…
…
continue reading
1
S4E171 | Empowering Diversity in Entertainment - A Conversation with Panny Wei
50:29
50:29
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
50:29Empowering Diversity in Entertainment: A Conversation with Panny Wei In this episode of the Get Reelisms podcast, host Christine Chen talks with Panny Wei, an entrepreneur, restaurateur, creative professional, and activist in the entertainment industry. The discussion highlights the importance of activism, community building, the challenges faced b…
…
continue reading
1
Barazanar wutar daji da ke lakume gonakai a Jamhuriyar Nijar
20:01
20:01
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:01A cikin wannan shirin ,za mu leko Jamhuriyar Nijar inda a duk shekara ake fuskantar barazanar wutar daji da ke lakume gonakai da cimaka. Hukumomin Nijar sun dau matakai domin kawo karshen wannan al'amari da manoma da kuma jama'a ke kuka a kai.By RFI Hausa
…
continue reading
1
S4E170 | Finding Simplicity in Filmmaking with Michael Goi
58:14
58:14
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
58:14In episode 170 of the Get Reelisms Podcast, hosts Adam Chase Rani and Christine Chen invite filmmaker Michael Goi to discuss his journey in the industry. Goi shares insights from his career as a director and cinematographer, emphasizing his approach to keeping things simple and direct. He recounts his early inspiration from childhood experiences wi…
…
continue reading
1
Yadda manoma suka karkata akalar noman barkono bana a Najeriya
20:00
20:00
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:00Shirin wannan makon zai tare ne a jihar Kano dake Tarayyar Najeriya, inda aka samu manoma da dama a wasu yankuna da suka duƙufa wajen noman barkono a wannan shekarar. Ba shakka sun yi aiki tuƙuru, kuma haƙarsu ta cimma ruwa duba da ɗimbim barkono da suka girba. Wannan lamari dai ya tayar da hankalin waɗannan manoma, waɗanda sun sauya alƙibla ne sab…
…
continue reading
Creative Spaces and Productivity Hacks for Filmmakers to reach Creative Flow In this episode of the Get Reelisms podcast, hosts Adam Chase Rani and Christine Chen discuss various productivity hacks for filmmakers. Christine shares her experiences with house sitting, taking scenic train trips, and finding ways to avoid distractions to enhance her wr…
…
continue reading
1
Masana game da fallen da ke bai wa ɗan Adam kariya daga sinadaran hasken rana
20:29
20:29
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:29A wannan makon, shirin zai mayar da hankali ne akan wani rahoton da masana suka fitar, wanda ke nuna cewa fallen nan ko shimfidar da ke bai wa ɗan Adam kariya daga wasu sinadaran hasken rana masu haɗari, da ake kira Ozone Layer, wanda kafin yanzu ake bayyana damuwa a game da lalacewar da ya fara yi, sakamakon ayyukan da ɗan Adam ke aiwatarwa ya far…
…
continue reading
1
S4E168 | Lighting Secrets on Hollywood’s Biggest Films with E.T. Gaffer, Jim Plannette
55:29
55:29
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
55:29Lighting the Legends: A Conversation with Veteran Gaffer Jim Plannette In episode 168 of the Get Reelisms podcast, hosts Adam Chase Rani and Christine Chen welcome back veteran gaffer Jim Plannette for his second appearance. Jim shares his incredible journey through 50 years in the motion picture industry, working on iconic movies like Young Franke…
…
continue reading
1
Alfanun cibiyar bunƙasa noma a jihar Kano ga ci gaban samar da abinci a Najeriya
19:02
19:02
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
19:02Shirin Muhallinka Rayuwarka tare da Michael Kuduson a wannan mako ya mayar da hankali kan yadda aka samar da wata katafariyar cibiyar bunƙasa harkokin noman Damuna dana Rani ga al'ummar jihar Kano wadda aka samar a garin Kadawa da ke ƙaramar hukuamr Garin Malam. bayanai sun ce wannan cibiyar bunƙasa noma na ƙunshe da tarin kayakin buƙata a lokacin …
…
continue reading
1
S4E167 | From ET to Anora - A Journey in Filmmaking
39:12
39:12
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
39:12By Adam Chase Rani, Christine W Chen, Get Reelisms
…
continue reading
1
S4E166 | Navigating the Unsexy but Crucial Aspects of Film Production
49:22
49:22
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
49:22In Episode 166 of the Get Reelisms Podcast, hosts Adam Chase Rani and Christine Chen discuss overlooked yet essential elements of filmmaking like line producing, budgeting, and on-set coordination. They are joined by guest Sheila Victoria Anne, also known as Sheilava, who shares her journey from the music industry to film through a series of fortui…
…
continue reading
1
Yadda manoma a Jahuriyar Nijar suka koma noman Gyaɗa da Gujiya gadan-gadan
20:00
20:00
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:00Shirin ‘Muhallinka Rayuwarka’ a wannan makon ya mayar da hankali ne kan yadda manoma a Nijar suka koma noman Gyaɗa da riɗi gadan-gadan bayan sun yi watsi da shi tsawon shekaru, saboda matsaloli da noman ke fuskanta.Maraɗi ce kan gaba a noma Gyada ko Gujiya shekaru aru aru, sai Zinder da kuma Doso, waɗanda suka taimaka wajan hada-hadar kasuwancin Gy…
…
continue reading
1
S4E165 | Delving into Genre-Bending Films and the Oscars Controversies
46:42
46:42
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
46:42Get Reelisms Podcast #165: Oscars Predictions and Filmmaking Stories with Christine Chen In this episode of the Get Reelisms Podcast, hosts Adam Chase Rani and Christine Chen dive into the complexities of the transgender and Mexican representations in media, share personal filmmaking experiences, and discuss the recent fires in LA. Christine also h…
…
continue reading
1
Ƙorafin makiyaya a Jigawa kan yadda ake saida filayen kiwo
20:00
20:00
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:00Shirin ‘Muhallinka Rayuwarka’ a wannan makon ya mayar da hankali ne kan wata matsala da ta kunno kai tsakanin makiyaya da manoma a yankin ƙananan hukuomin Guri da Kiri Kasamma da kuma Kaugama na jihar Jigawa a Arewacin Najeriya, inda Fulani makiyaya suka koka kan yadda aka salwantar da wuraren kiwon dabbobinsu da wurin shayar da su. Ku latsa alamar…
…
continue reading
1
S4E164 | Building Careers in Film: Insights from Ashley Atwood | S4E164
50:01
50:01
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
50:01Surviving and Thriving in the Film Industry with Ashley Atwood | Get Reelisms Podcast #164 In this episode of the Get Reelisms Podcast, hosts Adam Chase Rani and Christine Chen, both filmmakers, discuss their respective journeys in the film industry. They introduce special guest Ashley Atwood, an Emmy-nominated actress, producer, and director of th…
…
continue reading
1
S4E163 | Navigating LA Fire Chaos and NY Adventures
37:02
37:02
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
37:02Navigating LA Fire Chaos and Filmmaking Adventures | Get Reelisms Podcast Ep. 163 In episode 163 of the Get Reelisms Podcast, hosts Adam Chase Rani and Christine Chen discuss the recent devastating fires in Los Angeles. They share personal experiences about evacuating and the challenges faced by the community. Christine details her productive month…
…
continue reading
1
Yadda jihar Jigawa ta ɗauki matakin daƙile sare bishiyoyi barkatai
20:00
20:00
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:00A wannan mako shirin ya mayar da hankali ne kan yadda ta'adar sare bishiyoyi barkatai ke tasamma karewar wasu bishiyoyi da ke da mutukar amfani ta fuskar tattalin arziki da kuma samar da kayan marmari, a gefe guda kuma hakan na barazana ga muhalli. Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Micheal Kuduson.…
…
continue reading
1
Yanayin ƙuncin da manoman masara a Tarayyar Najeriya suka shiga
20:00
20:00
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:00Shirin namu na wannan mako zai yi duba ne kan yanayin ƙuncin da manoman masara a Tarayyar Najeriya suka shiga a kasar, a dalilin tallafin rancen inganta noman masara da gwamnati ta basu ta hannun bankuna wanda ake kira Anchor borrowers.By RFI Hausa
…
continue reading
1
S4E162 | From Boy Scouts to Big Decks: Filmmaker Rylan Tuohy Shares His Journey
46:46
46:46
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
46:46From Boy Scouts to Big Decks: Filmmaker Rylan Tuohy Shares His Journey In episode 162 of the Get Reelisms Podcast, Christine Chen and Adam Chase Rani welcome special guest Rylan Tuohy. Rylan talks about his creative beginnings on YouTube, his experience in participating and winning Boy Scouts video competitions, and his journey into filmmaking. He …
…
continue reading
1
Yadda damunar bana tazo da tasgaro ga manoma a wasu jihohin Arewacin Najeriya
20:00
20:00
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:00A wannan makon, shirin Muhallinka Rayuwarka tare da Micheal Kuduson yayi duba ne kan yadda damunar bana tazo da tasgaro ga manoma a wasu daga cikin jihohin Arewacin Najeriya musamman jihar Kano duba da cewa har zuwa wannan lokaci wasu ba su kai ga yin noma ba, ko kuma ba su jima da farawa ba. Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin......…
…
continue reading
1
Rashin fitar shuka ya zame wa wasu manoma ƙalubale a Jamhuriyar Nijar
20:40
20:40
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:40Shirin 'Muhallinka Rayuwarka' na wannan makon tare da Michael Kuduson, ya tattauna a kan rashin fitar shuka a farkon daminar bana, lamarin da ya zame wa manoma ƙalubale babba a Jamhuriyar Nijar, matsalar da suka fara fuskanta tun daga farkon daminar bana.By RFI Hausa
…
continue reading
1
S4E161 | A Gaffer's Tale: Jim Plannette talks Steven Spielberg, Mel Gibson, and more.
38:44
38:44
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
38:44Behind the Scenes with Iconic Gaffer Jim Planchett! Join Adam Chase Rani and Christine Chen on the Get Reelisms Podcast as they chat with renowned gaffer Jim Plannette. Jim shares insights from his illustrious career, working on classics like E.T., Braveheart, Young Frankenstein, and many more. Discover the challenges and rewards of lighting some o…
…
continue reading
1
Yadda jihar Yobe ke ƙoƙarin rage rashin ayyukan yi tsakanin matasa ta hanyar habbaka noma
18:59
18:59
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
18:59Shirin ‘Muhalllinka Rayuwarka na wannan makon zai yaɗa zango ne a jihar Yobe da ke arewa maso gabashin Najeriya, inda duba da cewa noma shi ne ginshikin tattalin arzikin jihar Yobe, inda kusan kashi 90% na al’ummar jihar ke harkar noma da kiwo. Gwamnatin jihar ta kaddamar da mataki na biyu na rabon kayan aikin noma domin kara samar da abinci da kar…
…
continue reading
1
Illar da maganin ciyawa ke yiwa amfanin gona idan ba'a yi amfani da shi yadda ya dace ba
20:01
20:01
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:01Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan mako ya mayar da hankali ne kan illar da maganin ciyawa ke yiwa manoma, idan aka yi rashin sa'a ko kuma aka yi kuskure a yadda ya kamata a yi feshinsa. Ku danna alamar saurare domin jin cikakken shirin tare da Micheal Kuduson.By RFI Hausa
…
continue reading
1
S4E160 | The Evolution of Film in a Vertical World
53:37
53:37
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
53:37The Rise of Vertical Filmmaking: Adapting to New Trends in the Film Industry In this episode of the Get Reelisms Podcast, hosts Adam Chase Rani and Christine Chen dive deep into the emerging trend of vertical filmmaking, popularized by platforms like TikTok and new short form drama platforms. They discuss the challenges and opportunities of directi…
…
continue reading
1
Tsadar takin zamani a Najeriya na barazana ga harkar noma a daminan bana
20:00
20:00
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:00Shirin Muhalllinka Rayuwarka na wannan makon ya yi duba ne kan tsadar takin zamani da ake samu Najeriya, lamarin da masana harkar noma ke cewa an kama hanyar fuskantar tsadar kayan abinci ko karancinsa. Ku latsa alamar sauti don jin cikakken shirin tare da Michael Kuduson..............By RFI Hausa
…
continue reading
1
Shirin gwamnatin Jigawa na farfado da noman yankin Sahara a jihar
20:00
20:00
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:00Tun a karshen watan Fabrairun wannan shekara da muke ciki, wato shekarar 2025, gwamnatin jihar Jigawa ta kaddamar da shirin noman na yankin sahara karamar hukumar Maigatari dake masarautar Gumel. A jawabin da ya gabatar a yayin kaddamar da shirin, gwamnan jihar, Umar Namadi ya ce an kirkiro shirin ne don bunkasa noma da samar da abinci da ayyukan y…
…
continue reading
1
Samun ƙaruwar yin noman cikin gida musamman a arewacin Najeriya
20:00
20:00
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:00Shirin Muhallinka Rayuwa na wannan mako yayi duba ne kan yadda ake ƙara samun ƙaruwar yin noman cikin gida musamman a yankin Arewacin Najeriya, yankin da hukumomi suka dade suna kiraye kiraye kan a rungumi harkar noman. Za mu kuma duba yadda hakan zai taimaka wa wadata ƙasa da abinci da kuma fa’idarsa ga muhalli.…
…
continue reading
1
S4E159 | Navigating Directing Debuts | S4E159
45:17
45:17
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
45:17Hosts: Adam Rani (@adamthechase) & Christine Chen (@cchenmtf) Guest: Hannah Mittermeier For more information about Christine Chen: christinewchen.com For more information go to getreelisms.com For more information on ERZULIE go to: erzuliefilm.com WEBISODE version of the Podcast getreelisms.com 00:00 Introduction to Onyx Films 00:37 Meet the Hosts:…
…
continue reading
1
Yunƙurin gwamnatin jihar Nasarawa a Najeriya na haɓaka noma da sarrafa rogo
19:40
19:40
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
19:40A cikin shirin 'Muhalllinka Rayuwarka' na wannan makon, za mu yi duba ne akan yunkurin da gwamnatin jihar Nasarawa a tarayyar Najeriya ke ta yi na habaƙa noma da sarrafa rogo. Mun ji daga mahukunta da manoman rogo a jihar, sai masana harkar noma da sauran masu ruwa da tsaki.By RFI Hausa
…
continue reading
1
Jigawa zata gina sabbin madatsun ruwa don bunƙasa noman rani
20:00
20:00
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:00Shirin Muhallinka rayuwarka na wannan mako ya mayar da hankali kan shirin gwamnatin jihar Jigawa ta tarayyar Najeriya na gina sabbin ƙananan madatsun ruwa 10 a jihar domin bunƙasa harkar noman rani.By RFI Hausa
…
continue reading
1
S4E158: Cinematic Escapes: Writing Retreats and Oscar Buzz
38:10
38:10
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
38:10Filmmaking Insights, Academy Screenings, and Creative Struggles | Get Reelisms Podcast Episode 158 In Episode 158 of the Get Reelisms Podcast, hosts Adam Chase Rani and Christine Chen, both filmmakers, share advice, stories, and behind-the-scenes insights into their creative processes. Christine discusses her recent excursions to Academy screenings…
…
continue reading
1
Halin da madatsun ruwa a jihohin Kano da Jigawa ke ciki kashi na 3
20:01
20:01
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:01A wannan shirin za mu ƙarƙare jerin shirye-shiryen da muka fara kawo muku akan halin da madatsun ruwa ke ciki jihohin Kano da Jigawa a Tarayyar Najeriya, da kuma yadda ya haan ya shaf harkar noman rani da su, da kuma halin da ya jefa manoman da masunta, musamman ta fannin tattalin arzikinsu.By RFI Hausa
…
continue reading
1
S4E157 | From Concept to Festival: The Journey of a Short Film
51:37
51:37
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
51:37The Art of Filmmaking: Behind the Scenes with Josh Segundo - Get Reelisms Podcast #157 Join hosts Adam Chase Rani and Christine Chen in Episode 157 of the Get Reelisms Podcast as they dive deep into the world of filmmaking! This episode features an insightful conversation with Josh, a writer-director who shares his experiences and challenges in mak…
…
continue reading
1
S4E156 | The Rise of Verticals - Short Form Dramas
37:34
37:34
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
37:34Exploring Differences Between LA and Texas Film Sets | Get Reelisms Podcast Ep. 156 In this episode of the Get Reelisms Podcast, hosts Adam Chase Rani and Christine Chen discuss the differences between film sets in Los Angeles and Texas, particularly regarding dietary options. They share updates on their current projects, including Christine's upco…
…
continue reading
1
Taron ƙasa da ƙasa ƙan nazarin ƙasar noma da kiwo a jihar Kano
20:00
20:00
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
20:00Cibiyar nazarin da bincike kan ƙasar noma ta jam'iar Bayero a jihar Kano dake Najeriya ce ta shirya taron da ya hada ƙasashe da masana da suka yi duba a kai. Taron karo na biyar ya baiwa masana damar nazari don lalubo hanyoyin magance matsaloli da suka hadabi wannan sashe da ya hada da noma da kiwo a Sahel da wasu ƙasashen.…
…
continue reading
1
Halin da madatsun ruwa da ke jihohin Jigawa da Kano ke ciki?
19:32
19:32
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
19:32A wannan makon, shirin zai yi duba ne kan halin da madatsun ruwa da ke jihohin Jigawa da Kano ke ciki, da irin amfanuwa ko akasi da masu cin moriyar su da suka haɗa da manoma da masunta da sauran al’ummmar yankunan ke yi da su.By RFI Hausa
…
continue reading
1
S4E155 | Midnight and Beyond: Success in Self-Distribution
54:16
54:16
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
54:16Navigating Indie Filmmaking and Distribution with Andre Harrison - Get Reelisms Podcast Ep. 155 In this episode of the Get Reelisms Podcast, hosts Adam Chase Rani and Christine Chen welcome back filmmaker Andre Harrison, who last appeared two years ago. Andre discusses the importance of marketing in filmmaking and his journey through self-distribut…
…
continue reading
1
S4E154: The Art of Saying Yes-Filmmaking, Festivals, and Finding Your Path
43:28
43:28
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
43:28Navigating Burnout: Burning Man Reflections and Industry Insights. Hosts: Adam Rani (@adamthechase) & Christine Chen (@cchenmtf) For more information about Christine Chen: christinewchen.com For more information go to getreelisms.com For more information on ERZULIE go to: erzuliefilm.com WEBISODE version of the Podcast getreelisms.com In this episo…
…
continue reading
1
S4E153 | Crafting Community: The Story of Film Pin Society
49:28
49:28
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
49:28Hosts: Adam Rani (@adamthechase) & Christine Chen (@cchenmtf) For more information about Christine Chen: christinewchen.com For more information go to getreelisms.com For more information on ERZULIE go to: erzuliefilm.com HOSTS: Adam Rani Christine Chen GUEST: Noah Schulman WEBISODE version of the Podcast getreelisms.com The Essence of Filmmaking: …
…
continue reading
1
S4E152: Success and Self-Doubt in Filmmaking
37:50
37:50
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
37:50Hosts: Adam Rani (@adamthechase) & Christine Chen (@cchenmtf) In this episode of The Get Reelisms Podcast, hosts Adam Chase Rani and Christine Chen delve into the challenges and rewards of being independent filmmakers. They discuss the making of a mermaid film in Louisiana with no budget, and the difficulties of gaining recognition in the film indu…
…
continue reading
1
S4E151: Westerns, Sharknado, and Career Lessons with Glenn Miller
1:15:31
1:15:31
Play later
Play later
Lists
Like
Liked
1:15:31Hosts: Adam Rani (@adamthechase) & Christine Chen (@cchenmtf) For more information about Christine Chen: christinewchen.com For more information go to getreelisms.com For more information on ERZULIE go to: erzuliefilm.com HOSTS: Adam Rani Christine Chen GUEST: Glenn Miller WEBISODE version of the Podcast getreelisms.com Official Get Reelisms Page G…
…
continue reading